fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Dumi Dumi: ‘Yan bindiga sun kashe mutane 20 sunyi garkuwa da mata 25 a sabon harin da suka kai jihar Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutane 20 a sabon hari da suka kaiwa yankuna uku dake karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna.

‘Yan bindigar sun kai harin ne a babura sama da talatin sunata harbe-harbe a yankunan da suka kai wannan mummunan harin ranar alhamis.

Kuma sunbi gida gida suna kashe mutanen yayin da kuma suka tafi da mata guda 25 sukayi garkuwa da su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Najeriya ta zamo kasa ta hudu a cikin jerin kasashen da suka fi karbar bashi a bankin duniya na shekarar 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.