fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Da Dumi Dumi: Yan bindiga sun kashe sojoji da ‘yan sanda marasa adadi a jihar Enugu

Wasu tsageran ‘yan bindiga sun kaiwa hakadar jami’ai hari a kudancin jihar Enugu inda suka kashe su gabadayansu suna kan aiki a jiya ranar talata.

Wannan lamarin ya faru ne da misalin karfe 7:30 na safe a daidai a madakatar jami’an dake Obeagu-Amodu, kuma sun kai masu harin ne a motoci.

Sun budewa hadakar jami’an wuta har sai da suka kashesu gabadaya basu bar ko daya ba a cewar manema labarai na PUNCH.

Kuma kafin su kai masu wannan harin sun sha zuwa madakatar jami’an suna hallakasu da wasu mutanen da basuji basu gani ba, amma wannan karin lamarin yayu kamari sosai.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *