‘Yan bindiga sun kaiwa babbar gidan gyara haki na Kuje dakw babban birmin tarayya Abuja.
Sun kai harin ne a daren ranar talata da misalin karfe goma inda suka mamaya gidan gyara halin, amma jami’an tsaro sun kors su.
An bude gidan bursunan ne a shekarar 1989 kuma a gudan ne ake kulle tsaffin gaamnoni da ministoci