fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Dumi Dumi: Yawancin masu laifin dake gidan yarin da aka ajiye Abba Kyar na Kuje sun tsere bayan ‘yan bindiga sun kai masu hari

Mafi yawancin mutane 700 masu laifi dake gidan yari na Kuje a babban birnin tarayya sun tsere yayin da ‘yan bindiga suka kaiwa gidan hari.

Amma an dauke masu wa’yanda ake tsare dasu a gidan wanda suka kada da babban jami’in dan sanda Abba Kyari da ake zargi da aikita kaifin safarar kwaya.

A ranar talata ne ‘yan bindiga suka kaiwa gidan yarin hari dake babban birnin tarayya, kuma a cikin sane ake kulle tsaffin gwamnoni da ministocin da sukaci amanar kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.