fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Da Dumi Dumi:Bankin CBN ya kama da wuta

Babban bankin Najeriya na CBN dake  birinin jihar Benue, Makurdi ya kama da wuta.

Wutar ta kama ne a ma’ajiyar man futur din bankin, wanda hakan yasa ma’aikatan bankin suka kira masu kashe wuta.

Har yanzu dai ba’a san dalilin dayasa wutar da kama ba amma anyi nasarar kasheta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labari da Dumi Duminsa: Chelsea ta shirya daukar tauraron dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo

Leave a Reply

Your email address will not be published.