fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Dumi:Barayi sun afka gidan Redeyo ana tsaka da aiki sunyi fashi a jihar Ibadan

Barayi sun afka gidan redeyo mai zaman kanshi na FRESH FM dake jihar Ibadan da safiyar ranar Lahadi.

Inda suka yi fashin computoci da wayayoyi da wasu abunuwan yayin da gidan redeyon ke tsaka da gudanar da ayyukan su.

Barayin sun afka gidan redeyon ne da misalin karfe shida na safiyar Lahadi, amma basu jiya kowa rauni ba kawai sata sukayi suka fice.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Siyasa: Atiku ya aurar da yarinyar Sule Lamido ga jigon APC a jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.