Gwamnatin UK ta bayyana cewa kungiyar IPOB ba ‘yan ta’adda bane a nahiyar turai.
Ta bayyana hakan ne a ranar juma’a biyo bayan rahotannin dake bayyana cewa tace su ‘yan ta’adda ne.
Inda tace a Najeriya ne suke ‘yan ta’adda domin sun saba wasu dokokin hakkin bil’adama, amma su a wurinsu ba ‘yan ta’adda bane.