fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Da Dumi Dumi:Majalisar zartaswa ta amince da bayar da kwantiraki uku na inganta wutar lantarki

Majalisar zartaswa ta amince da bayar da kwantiraki guda uku domin inganta wutar lantarkin Najeriya a taron da suka gudanar da mako wanda shugaba Buhari ya jagoranta.

Ministan wutar lantarki, Abubakar Aliyu ya bayyana bayan taron cewa majalisar zartaswa ta amince da gabadaya bukatunsu guda uku da ma’aikatar shi ta bayar.

Inda yace gabadaya bukatun nasu akan inganta wutar kantarkin kasa Najeriya ne domin a sayo kayan  ingantattun kayan aiki.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Taron dangi aka min>>Sanata Dino Melaye kan faduwa zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published.