Ministan Ilimi na jiha, Chukuemeka Nwajiuba ya saya fom din neman takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar APC naira miliyan 100.
Inda rahotanni suka bayyana cewa wata kungiya ce ta taimakawa ministan ya mallaki fom din.
Hakan yasa mayan Najeriya na caccakar ministan kan sayen fom din, inda sukace bai kamata ba duba da yadda daliban Najeriya ke zaune a gida saboda yajin aikin ASUU.