fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Dumi Duminsa: APC ta lashe zaben gwamnan jihar Ekiti

Hukumar INEC ta tabbatar da cewa Jam’iyyar APC ce ta lashe zaben da aka gudanar ranar asabar na gwamnan jihar Ekiti.

Dan takarar jam’iyyar, Biodun Oyebanji ya samu kuru’u 157, 057 ne, sai dan takarar PDP Bisi Kolawole ya samu 67, 457 yayin shi kuma dan takarar SDP Segun Oni ya samu 82, 211.

Gabadaya ingantattun kuru’un da INEC ta amince dasu guda 371, 865 ne yayin da kuma tayi watsi da guda 8, 888.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Kar ku zabi APC da PDP don sun gaza">>Kwankwaso yayi kira ga 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.