fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Duminsa: Atiku Abubakar yayi tsokaci kan rashin lafiyarsa

Dan takarar shuganban kasar Najeriya a karkashin tutar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi tsokaci kan rahitannin dake bayyana cew bashi da lafiya.

Rahotanni da dama sun bayyana cewa Alhaji Atiku bashi da lafiya bayan ya dawo gida Najeriya kafin a gudanar da zaben gwamnan jihar Osun.

Amma yanzu ya karyata rahotannin inda yace shi lafiyarsa kalau babu abinda ke damunshi.

Hadimin sane ya bayyana hakan wato Paul Ibe biyo bayan rahotannin da sukace an saka masa belt a mota saboda haka bashi da lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.