Babbar korun Kasar Landan ta dage karan Ekweremadu da matarsa Beatrice wanda take tuhumarsu da safarar sassan jikin dan Adam.
Yayjn data cigaba da rikonsa har izuwa 31 ga watan Oktoba mai zuwa na wannan shekarar,
Inda kuma matar tasa ta bayar da belinta a kwanakin baya. Hukumar ‘yan sanda ta kama sune bayan sun shigo kasar da wani yaro wanda suke so su cire masa hanta su sawa ‘yarsu marasa lafiya.