fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Dumi Duminsa: Bayern Munich tayi tsokaci kan sayen Ronaldo bayan Lewandowski ya koma Barcelona

Darektan kungiyar Bayern Munich, Hasan Salihamidzić ya bayyana cewa ba zasu sayi Cristiano Ronaldo ba don ya maye masu gurbin Lewandowski.

Inda ya kara da cewa tabbas Ronaldo gwarzo ne kuma fitaccen dan wasan gaba na tarihin wasan tamola amma ba zasu saye shi ba.

Lewandowski na daf bar kungiyar Munich ya koma Barca a farashin yuro miliyan 50, yayin da shima Ronaldo yake son barin United amma har yanzu bai sami inda zai koma ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester City ta fara buga kakar bana da kafar dama, inda Haaland yaci mata kwallaye biyu ta lallasa Weat Ham 2-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.