fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Da Dumi Duminsa: Bola Tinubu ya bayyana abokin takararsa

Dan takarar jam’iyyar APC na shugaban kasa Asiwaju Bola Ahma Tinubu ya zabi abokin takararsa kuma har kaiwa hukumar zabe ta INEC sunansa.

Kabiru Faskari, babban dan jam’iyyar APC ne ya bayyana hakan inda yace Tinubu ya zabi Ibrahim Kabiru Masari ne a matsayi  abokin takararsa.

Kuma yace Masarin babban dan siyasa ne domin shine maji dadin jam’iyyar APC a lokacin da Oshiomole ke jagorantar ta, sannan kuma shi din babban aminin Tinubu ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kanzan kurege ne cewa mun bude wuraren rigistar katin zabe a jamhuriyar Nijar, cewar INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.