fbpx
Friday, August 12
Shadow

Da Dumi Duminsa: Chelsea ta sayo Kalidou Koulibay daga Napoli a farashin fam miliyan 30

Chelsea tayi wuff da tauraron dan wasan baya na gasar Serie A dake fafatawa kungiyar Napoli.

Dan wasan ya bayyana farin cikinsa sosai bayan komawar tasa, inda yace dama babban burinsa shine taka keda a gasar Firimiya ta kasar Ingila.

Chelsea ta sayo shine a farashin fam miliyan 30, kuma wasu daga cikin taurarinta kamar Timo Werner sun bayyana farin cikinsu akan sayen dan wasan bayan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda Barcelona ta sayar da kadarorinta ta sayo sabbin 'yan wasa a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.