fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Duminsa: Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ACC Omoloye Sowore ya bayyana kadarorinsa gabanin zaben shekarar 2023

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ACC Omoloye Sowore ya bayyana kadarorinsa gabanin zaben shekarar 2023.

Kungiyar dake kare hakkin bil’adama ta SERAP ce ta bukaci shi daya bayyana kadarorinsa gabanin zaben mai zuwa ns shekarar 2023.

Kuma bayyana su a fili a shafinsa na kafar sada zumunta ranar asabar 23 ga watan Yuli,

Inda yace motocinsa guda biyu ne Toyota Camry da kuma Lexus sai gidansa wanda bai wuce naira miliyan biyar ba, sai kuma yace yanada dala 300 a asusunsa na amurka kuma bayan wannan bashi da komai sai taimakon ‘yan uwansa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.