Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Gansuje ya kaiwa abokin takarar Tinubu, Kashim Shettima ziyara a gidansa dake babban birninin tarayya yau litinin.
Gwamnan ya kai masa ziyarar ne domin ya taya shi murna bayan dan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu ya zabe shi a matsayin abokin takararsa.
Ga hotunansu kamar haka:
