Alhaji Ibrahim Gidado, mai ba gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tanbuwal shawara ya fice daga PDP ya koma APC.
Aliyu Bashir, hadimin Sanata Aliyu Wamako wanda ua kasance shugaba APC na jihar ne ya bayyana hakan.
Sanata Aliyu Wamako ne ya karbi bakuncin Alhaji Ibrahim Gidado a jam’iyyar APC jiya jiya ranar asabar.