fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Da Dumi Duminsa: Hukumar ‘yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Hukumar ‘yan sanda ta damke shararren mawakin Najeriya wanda yayi wakar Buga, wato Oluwatobiloba Daniel, wanda aka fi sani da Kizz Daniel.

Hukumar ta kama shi ne bayan da al’ummar kasar suka bukaci hakan inda yaki zuwa yayi wasa a daren ranar lahadi kuma sun kashe kudi sosai akan zuwan nasa.

Wanda hakan yasa hukumar ta damke shi ta tafi da tauraron ofishinta, inda har wani mutun ke cewa dole ya fuskanci hukunci kan wannan lafin daya yi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Sanatoci sunyi watsi da kudurin kafa dokar karba karba da zata baiwa kowace kabila damar shugabanci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.