fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Duminsa: Jam’iyyar NNPP ta kori babban shugabanta

Jam’iyyar NNPP ta Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ta kori shugabanta na jihar Bauchi, Sani Shehu.

Sakaren jam’iyyar NNPP na Arewa maso gabashin kasar nan Babayo Liman ne ya bayyana hakan a ranar laraba.

Inda yace jam’iyyar ta kore shine saboda baya bin ka’dojinta sannan kuma baya gudanar da ayyukansa yadda ya kamata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester ta cigaba da tsare kofinta na firmiya, inda ta lallasa Bournemouth daci 4-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.