fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Dumi Duminsa: Ji ‘yan Arewa guda biyu da Tinubu zai dauki abokin takararsa a cikinsu

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana ‘yan Arewa guda biyu da zai zabi abokin takararsa a cikinsu.

‘Yan siyasar kuwa sune gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El Rufa’i sai tsohon gwamnan jihar Borno, Kashin Shettima.

Idan har Tinubu ya zabi daya a cikinsu to ta tabbata dai cewa Musulmi da Musulmi APC zasu yi a zaben shekarar 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.