fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Da Dumi Duminsa: Kotu ta umurci ASUU ta janye yajin aiki

Kotu ta umurci kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU cewa ta janye yajin aikin data keyi na tsawon watanni bakwai.

Mai shari’a Justice Polycarp Hamman ne ya bayyana hakan bayan ya saurari karan da gwamnatin tarayya ta shigar akan kungiyar malaman.

Amma an mika wannan karan izuwa ga shugaban kotun domin ya sake sauraron shari’ar bayan shi Hamman ya yanke nasa hukuncin akam wannan shari’ar.

Gwamnatin tarayya ta shigar da wannan karan ne bayan kungiyar dalibai tace ba zata bar wani dan siyasa yayi yakin neman zabe ba face sun koma makaranta.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.