Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ziyaci gwamnan jihar Rivera ranar juma’a, Nyesom Wike.
Yayin da shima tsohon gwamnan jihar Ekiti Adeyole Fayose ya ziyarci gwamnan tare da Kwankwason.
Ga hotunan su kamar haka:

