fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Da Dumi Duminsa: La Liga ta kai karan PSG wurin hukumar wasan kwallon kafa ta UEFA bayan Mbappe ya fasa komawa Madrid

Gasar La Liga ta kai karan kungiyar PSG wurin hukumar wasan kwallon kafa ta UEFA bayan tayiwa Mbappe sabon kwantiraki mai tsoka.

Wanda hajan yasa dan wasan ya fasa komawa Madrid a wannan kakar, kuma ya zamo dan wasan dayafi daukar albashi mai tsoka a fadin duniya.

Inda La Liga tace zata shigar da karan PSG ne akan karya dokar kudi na akbashi datayi, domin hakan ka iya jefa wasan tamola a wani mayuwacin hali.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Mai martaba sarkin Katsina yace ba zai yi Hawan Daushe da babbar Sallah ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.