fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Dumi Duminsa: Majalissar dattawa zata gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya na CBN kan hauhawar farashi da kuma rage daraja da Naira tayi

Majalissar dattawa a yau ranar laraba ta bayyana cewa zata gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya wato CBN kan hauhawar farashi da kuma rage daraja da Naira tayi.

Majalissar ta koka kan wannan lamarin domin yanzu Dala daya ana canjata akan Naira kusan 700 wanda hakan ya kawo hauhawar farashin kayayyaki a fadin kasar.

Kuma tace zata gana dashi ne don kawowa talakawa saukin wannan matsanancin halin da suka tsinci kansu na tsadar rayuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ahmad Lawal da hafsoshin tsaro sun tashe tsaye don kare tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.