fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Dumi Duminsa: Majalissar wakilai ta jihar Oyo ta nada sabon mataimakin gwamna bayan ta tsige Rauf Olaniyan

Majalissar wakilai ta jihar Oyo a yau ta tsige mataimakin gwamna Seyi Makinde, wato Rauf Olaniyan duk da cewa ya makata a kotu.

Ta tsige shine saboda tace baya sauke nauyin daya rataya a wuyansa yadda ya kamata, inda ta nada Bayo Lawal

Kuma hatta kotun daya kai ta kore shi domin ta ce masa majalissar nada karfin da zata iya sauke shi akan mulki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe 'yan vigilanti guda biyu sunyi garkuwa da wasu amare a jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.