fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Dumi Duminsa: Manchester City ta kammala sayen zakaran gwaji Erling Haaland daga Borussia Dortmund

Manchester City ta kammala sayen tauraron dan wasan Borussia Dortmund, Erling Braut Haaland a farashin yuro 51.2, wanda ya kasance yaron tsohon kaftin dinta Alh-Inge.

Erling Haaland yayi nasarar ciwa Dortmund kwallaye 86 a cikin wasanni 89 daya buga mata tun bayan komawarsa.

Kuma yanzu ya koma babbar kungiyar duniya kuma zakarun gasar Firimiya watau Manchester City, inda tayi mai kwantirakin shekaru biyar.

Haalanda ya bayyana cewa tun yarintarsa dama shi masoyin kungiyar ne sosai, kuma tabbasa zai cika burikansa a kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Arsenal ta kammala sayen Gabriel Jesus daga Manchester City inda tayi masa kwanyirakin shekaru biyar

Leave a Reply

Your email address will not be published.