fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Da Dumi Duminsa: Manchester United ta tabbatar da Erik Ten Hang a matsayin sabon kocinta

Kungiyar Manchester United ta tabbatar da Erik Ten Heng a matsayin sabon kocinta.

Kungiyar ta sayo shi ne daga Ajax kuma gabadayansu sun tabbatar da hakan a shafukansu na Twitter.

Inda zai karbi horaswar kungiyar daga hannun kocinsu na wucin gadi Ralf Rangnick.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Real Madrid na kira ta bani shawara yayin da Aston Villa ke cin City 2-0">>Manajan Manchester City bayan kungiyar ta lashe kofin firimiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.