fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Dumi Duminsa: Minista Fashola ya kaddamar da Tinububa matsayin dan talararsa na zaben shugaban kasa

Ministan gidaje da ayyuka, Babagunde Fashola ya kaddamar da dan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu a matsayin dan takararsa.

Fashola ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels, inda yace kuma zabar Shettima da Tinubu yayi ya dace sosai.

Ministan ya kara da cewa ya kamata mutane su daina saka addini a cikin siyasa su bari sai sunje gidanjensu ko kuma wuraren bauta.

Kuma ya bayyana hakan biyo bayan sukar da APC ke sha kan tsayar da Musulmai a matsayin ‘yan takararta na zaben shugaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.