fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Duminsa: Mutane 17 sun mutu a otal din Afrika ta kudu

Hukumar ‘yan sandan Afrika ta kudu ta bayyana cewa an samu gawargawkin mutane 17 a wani otal dake anguwar East London a kasar.

Hukumar ta kara da cewa har yanzu tana cigaba da gudanar da bincike akan lamarin, kuma gabadaya mutanen basu wuce shekaru 18 zuwa 20 ba.

A safiyar yau lahadi ne aka sanar da hukumar cewa wannan mummunan lamarin ya faru a otal din na Scenery Park.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuyi hakuri laifi na ne, cewar mai tsaron ragar United bayan tasha kashi daci 4-0 a hannun Brentford

Leave a Reply

Your email address will not be published.