fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Dumi Duminsa: PDP zata tantance Wike da sauran su domin zabarwa Atiku abokin takara

Jam’iyyar PDP ta bukaci kwamitinta ta tantance gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike dana Delta Ifeanyi Okowa da dai sauran su domin ta zabarwa Atiku abokin abokin takara.

A makon daya gabata hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa ranar 17 ga watan yuni watau juma’a mai zuwa ce ranar data ke so ko wane dan takara ya bayyana mata abokin takararsa.

Wanda hakan ne yasa PDP take kokarin ganin cewa ta fitowa da tsohin mataimakin shugaban kasa, Atiku Abukakar abokin takararsa na zaben shekarar 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published.