Tsohon gwamnan jihar Anambra dake neman takarar shugabanci Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP, Peter Obi ya janye ra’ayinsa na tsayawa takarar,
Kuma ya fice daga jam’iyyar. Peter Obi ya bayyana cewa zai bar PDP ne tun kafin a gudanar zaben fidda gwani.
Kuma yanzu ya tabbatar da barin jam’iyyar kamar yadda rahotanni da dama suka bayyana.