fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Da Dumi Duminsa: Peter Obi ya koma jam’iyyar Labour Party

Mai neman takarar shugabancin Najeriya, Peter Obi ya koma jam’iyyar Labour Party.

Peter Obi ya koma Labour Party ne bayan ya bar PDP, inda yace PDP nada wasu matsololi ne wanda shi ba zai iya cigaba da tafiyarta ba.

Obi ya bayyana komawarsa Labour Party ne a shafinsa na Twitter kuma ya mika godiyarsa ga matasan Najeriya bisa goyon bayan da suka bashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Gwamna Matawalle ya bayar da umurni a kulle kasuwanni kuma a daina tuka babura da sayar da man fetur a kananun hukumomi biyu na jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published.