fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Da Dumi Duminsa: Peter Obi ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar Labour Party bayan Utomi ya janyemasa

Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma mataimakin Atiku Abubakar a zaben shekarar 2019 a jam’iyyar PDP, Peter Obi ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar Labout Party.

Obi yayi nasarar lashe zaben ne bayan da farfesa Pat Utomi ya janyemasa yayin da suke gudanar zaben fidda gwani a jihar Delta.

Inda Utomi ya bayyana cewa Peter Obi ya cancanci mulkin Najeriya domin zai daidaita al’amuran kasar, kuma zasuyi kokari su hada kai da wasu jam’iyyu a zaben shekarar 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumisa:Hukumar NDLEA ta kama masu safarar miyagun kwayoyi 679 a jihar Jigawa ta kwace kwaya mai nauyin kilo 325.6

Leave a Reply

Your email address will not be published.