Tsohon dan wasan kasar Itiliya, Angele di Livio ya bayyana kungiyar da tauraron dan wasan Manchester United zai koma a mako mai zuwa.
Inda yace Cristiano Ronaldo zai koma kungiyar Roma a mako mai zuwa ranar bakwai ga watan Yuli.
Di Livio ya bayyana cewa Roma ta jima taba harin sayen dan wasan bayan Mourinho ya fara horas da ita, kuma Mourinho ya horsa da Ronaldo a Madrid.