Biyo bayan ci daya mai ban haushi da Madrid tawa Liverpool ta lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai karo na 14 a tarihi,
Tauraron dan wasanta na gaba ya karawa kungiyar wani radadi bayan daya bayyana cewa zai barta a wannan kakar a dakin canja kaya.
Duk da cewa Liverpool tayi nasarar lashe kofuna biyu a wannan kakar, kungiyar bata ji dadin yadda maki guda ya hanata lashe kofin Firimiya ba, sannan kuma kwallo guda ta hanata lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai.