fbpx
Friday, August 12
Shadow

Da Dumi Duminsa: Sanatoci sun amince da sunayen ministoci bakwai da Buhari ya basu su tantance

Sanatocin Najeriya sun amince kuma sun tantance sunayen ministoci bakwai da shugaba Buhari ya basu su tantance.

A baya shafin Hutudole ya ruwaito cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya basu sunayen don tantance su, biyo bayan masu mikaman sunyi murabus don neman wata kujerar a siyasa.

Inda sabbin ministocin zasu maye gurbin ministan sufuri Rotimi Amaechi, ministan Nijer Delta Akpabio, ministan Ilimi Emeka da dai sauran su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kai hari Illela sun kashe mutane 11 sunyi gakuwa da mutanen da ba a san adadin su ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.