fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Duminsa: Wani mai fada aji ya fice daga jam’iyyar APC saboda Tinubu ya zabi Musulmi a matsayin abokin takararsa

Babban dan wasan kwaikwayo, dan siyasa kuma lauyan Najeriya, Kenneth Okonko ya fice daga jam’iyyar APC saboda Tinubu ya zabi Musulmi a matsayin abokin takararsa.

Kenneth Okonko ya bayyana cewa dama shi yana bin jam’iyyar ne saboda adalcinta da kuma sanin ya kamata, amma yanzu ya barta.

A ranar lahadi ne dan takarar shugaban kada na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana tsohon gwamnan Borno,

Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa na zabe mai zuwa, wanda hakan ha jawo cece kuce a kasar saboda gabadayansu Musulmai ne.

Karanta wannan  Siyasa: Atiku ya aurar da yarinyar Sule Lamido ga jigon APC a jihar Zamfara

Amma duk da haka dai wasu da dama a kasar sun goyi bayan hakan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.