fbpx
Friday, July 1
Shadow

Da Dumi Duminsa: wasu membobin APC sun bukaci babbar kotun tarayya ta hana Tinubu tsayawa takarar shugaban kasa

Wata kungiya a jam’iyyar APC ta matas mai suna “Gajiya Movement” ta bukaci babbar korun tarayya dake Abuja ta hana Tinubu fitowa zaben fidda gwani na jam’iyyar.

Kungiyar ta shigar da karan tsohon gwamnan Legas din ne gami da zaben fidda gwani da APC zata gudanar ranar 6 ga wayan yuni, wanda Tinubu ke daya daga cikin manyan ‘yan takarar da zasu fafata.

Inda kungiyar ta bayyana a karan nata cewa kotu ta hana Tinubu fitowa takarar shugaban kasa saboda takaddun makarantarsa na bogi ne kuma yayi karyar shekaru.

Leave a Reply

Your email address will not be published.