fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Da Dumi Duminsa: ‘Yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na jihar Bayelsa

‘Yan bindiga sun kashe shugaban jami’iyyar APC na jihar Bayelsa, Sunday Frank Oputu.

Sun kashe Oputu ne da safiyar ranar talata ta tagar gidansa dake layin Bay Bridge a babban birnin garin, Bayelsa.

Frank Oputu ta kasance daya dan karamar hukumar Ijaw kuma yana daya daga cikin mutanen da suka kawo jam’iyyar APC jihar ta Bayelsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jihar Katsina ba ta sayarwa bace - Dalibai sun gayawa delegates

Leave a Reply

Your email address will not be published.