fbpx
Friday, August 12
Shadow

Da Dumi Duminsa: ‘Yan bindiga sun sake kai Kaduna, sun kashe mutanw uku sunyi garkuwa da 13

Shugaban kungiyar BEPU dake karamar hukumar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna, Usman Kasai ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun kai sabon hari yankin.

Inda yace a ranar litinin 26 ga watan Yuli sun kai hari kauyen Kazage inda suka kashe mutane uku wanda gabadayansu mazaje ne.

Sai kuma suka sake dawowa ranar talata 26 ga watan Yulin inda suke yi garkuwa da mutane 13.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

Leave a Reply

Your email address will not be published.