‘Yan bindiga sunyi garkuwa da Gyadi Gyadi, shugaban hukumar ‘yan sanda na Pambegua dake karamar hukumar Kubau a jihar Kaduna.
Manema labarai Sahara ne suka wallafa wannan labarin kuma an kira mai magana da yawun hukumar na Kaduna, Muhammad Jalinge don ya tabbatar da wannan lamarin amma bai daga waya ba.
Duk da hakan dai an samu labari cewa ya afkawa ‘yan bindigar ne suka kama shi suka tafi dashi a karamr hukumar Birnin Gwari ranar litinin.