Yan gida daya da ke zaune a unguwar Bachirawa da ke yankin ƙaramar hukumar Ungogo, a jihar Kano sun rasa rayukansu sanadiyyar hadarin Mota.
Rahotanni sun tabbatar da cewa hadarin ya auku ne a akan hanyar su ta zuwa Zaria daga Kano a wannan safiya ta Juma’a. Muna adduar Allah ya yi masu rahama.
Ga hotunansu nan kafin ayi masu sallah da bayan an binnesu.