fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

DA DUMI-DUMINSA:sojoji Sunyi Nasarar Kashe, Damina Dan Ta’addan Da Ya Addabi Yankin Dansadau Dake Jahar Zamfara.

DA DUMI-DUMINSA:sojoji Sunyi Nasarar Kashe, Damina Dan Ta’addan Da Ya Addabi Yankin Dansadau Dake Jahar Zamfara.

Wannan shine kasurgumin Dan Ta’addan Da Yashara Wajen Kisan Al,ummar Yankin Dansadau Dake Jahar Zamfara, wanda Ake kira da suna Damina, wanda Dubunsa Ta Cika A Hannun Sojojin Samame Dake Jahar Ta Zamfara

Allah karaba Sojoji Nasara kuma ya kawo mana zaman lafiya.

Data Kamal A. Rufa’i Rawaiya

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  YANZU-YANZU- Gwamnati ta siyo sabbin kayan aiki ma 'Yan sandan Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.