fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Dumi Duminsa:’Yan majalisa takwas na jihar Oyo tare da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP na shirin komawa APC

Yan majalisar jihar Oyo guda takwas tare da wasu jigajigan jam’iyyar PDP na shirin sauya sheka izuwa APC.

Daya daga cikin ‘yan majalisar ne ya bayyanawa manema labarai hakan ranar lahadi amma bai fadi sunansa ba.

Inda yace zasu sauya shekar ne saboda jam’iyyar taki basu tikitin komawa mikaman nasu a jihar.

Hakan ya biyo baya ne makonni uku bayan da mataimakin gwamnan jihar ta Oyo, Rauf Olaniyan ya bar PDP ya koma APC.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Gwamnoni zasu gana da shugaba Buhari ranar laraba kan matsalolin kasa musamman tattalin arziki

Leave a Reply

Your email address will not be published.