fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Dumi-Dumi:Shugaba Buhari ya rantsar da Manyan Sakatarori 4

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin manyan Sakatarori 4 na gwamnatin tarayya.

 

Manyan sakatarorib sun sha ranstuwa ne a a gau, Laraba, kamain fara Zaman majalisar Zartaswa a fadar shugaban kasar.

 

Wanda aka rantsar din sune James Sule daga Kaduna, Isma’ila Abubakar daga Kebbi, Mrs Ibiene Patricia daga Rivers, sai Shehu Aliyu Shinkafi daga Zamfara.

Ana kammala rantsar da manyan sakatarorinne aka fara zaman majalisar Zartaswa din.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.