Yan bindiga sun kaiwa sabon dan majalisar Jos harin kwantan bauna, Musa Agah wanda ke wakiltar arewacin jihar na Bassa.
Yan bindigar sun bude mai wuta ne a daren ranar talata yayin yake tafiya tare da direbansa da iyalansa da da kuma dakarunsa a jihar.
Inda direbansa yayi nasarar kubutar dasu amma duk da hakan sun kashe shi tare shugabar mata ta PDP dake yankin kuma sun bata motar sosai.