fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Dumi Dumi: Gabriel Jesus da Rumelu Lukaku zasu gudanar da gwajin lafiyarsu yayin da zasu koma Arsenal da Inter Milan

Tauraron dan wasan Manchester City da zai koma Arsenal, Jesus ya fara gudanar da gwajin lafiyarsa kafin ya rattaba hannu a takaddun kwantirakinsa.

Yayin da shima dan wasan Chelsea, Rumelu Lukaku zai tafi kasas Italiya gobe don gudanar da gwajin lafiyarsa akan komawa tsohuwar kungiyarsa ta Inter.

Gabriel Jesus zai rattaba hannu a takaddun kwantirakinsa na shekaru biyar ne yayin da shi kuma Lukaku aro kungiyar Inter Milan ta dauke shi na kaka guda.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.