DA DUMIDUMINSA: Daliban FGC Birnin Yawuri Guda Biyu Da Suka Rage A Hannun Ɗan Bindiga Dogo Gide Sun Shaki Iskar ‘Yanci A Yau Alhamis
Daliban dai sune Kamar haka:-
~Farida Kaoje
~ Safiya Idris
Jama’a muna godiya da addu’oin ku, Allah ya tsare gaba, kuma ya kawo karshen wannan musiba a Jihohin mu dama kasa baki daya. Amin
Daga Sani Twoeffect Yawuri