fbpx
Friday, August 12
Shadow

Da Dumin Duminsa: Kasurgumin dan bindigar daya kashe shugaban sojoji da yaransa biyu a babban birnin tarayya ya bayyana

‘Yan bindigar da suka kashe shugaban sojoji da yaran aikinsa guda biyu a Bwari dake babban birnin tarayya sun bayyana.

‘Yan bindigar sun kashe su ne bayan sunje makarantar lauyoyi ta Bwari wacce ta nemi agajinsu biyo bayan wasikar da ‘yan bindiga suka aika mata cewa zasu kawo mata hari.

Manema labarai na Daily Nageria ne suka bayyana cewa kasurguman ‘yan bindiga biyu ne suka aikata wannan bannar,

Wato Kachalla Ali Kawaje wanda ke rige da dajin Kuyambana dake hade da jihar Kaduna, Niger da kuma Zamfara sai  kuma dayan shu’umin Kachalla Dansadi.

Karanta wannan  Dalilin dayasa naki umurtar rundunar soji ta ceto fasinjonin jirgin kasa na jihar Kaduna, shugaba Buhari

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.